29 Janairu 2026 - 21:00
Source: ABNA24
Iran Za Ta Gabatar Da Atisaye A Mashigar Hormoz

Wannan matakin wani bangare ne na atisayen sojojin Tehran don kara shiri da kuma nuna karfi a yankin.

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Iran za ta gudanar da atisayen bude wuta kai tsaye a Mashigar Hormuz a mako mai zuwa, don nuna shirinta.

Jami'an Iran sun yi gargadi ga jiragen ruwa da jiragen sama da ke ratsa yankin da su guji yin ta wajen, kuma kwararru sun yi gargadin cewa atisayen zai iya shafar zirga-zirgar kasuwanci da na teku a cikin muhimmiyar hanya Tekun Farisa.

Wannan matakin wani bangare ne na atisayen sojojin Tehran don kara shiri da kuma nuna karfi a yankin.

Your Comment

You are replying to: .
captcha