Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Sakamakon kidaya kuri'un zaben shugaban kasa karo na 14:
Adadin runfunan da aka ƙidaya tare tattarawa sun kai: runfuna 580,640
Yawan garuruwa: 482
An Samu Yawan Ƙuri'u: 24,535,185.
Massoud FiIshkiyan yana da Ƙuri'u: 10,415,991.
Sa'id Jalili yana da Ƙuri'u: 9,473,298 .
Muhammad Baqir Qalibaf yana da Ƙuri'u: 3,383,340.
Mustafipour Muhammadi na karshen su yana da tarin kuri'u: 206,397.
Duba da kasancewa babu wanda ya kai adadin kuri'un da ake bukata za'a sake kwamawa ta hanyar sake wani zaben a ranar 5/Yuli/2024 wanda zai kasance ranar juma'a mai zuwa Insha Allah.