Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na kasa da kasa na Ahlul Bayt (AS) - ABNA – ya bayar da rahoton cewa: ‘yan Shi’a mabiya mazhabar Ahlul-baiti (a.s) masu yin juyayin Imam Husaini sun gudanar da zaman makoki a kwanakin goma na biyu na watan Muharram tare da karatun waken jaje daga Reza Narimani a farfajiyar Imam Khumaini (RA) da ke cikin haramain mai tsarki Imam Ridha As.

24 Yuli 2024 - 17:40