Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na kasa da kasa na Ahlul Bayt (AS) - ABNA – ya bayar da rahoton cewa: ‘yan Shi’a mabiya mazhabar Ahlul-baiti (a.s) masu yin juyayin Imam Husaini sun gudanar da zaman makoki a masallacin Khatamul-Anbiya’a da ke Babu Qala a yammacin birnin Kabul a ranar Ashura.
24 Yuli 2024 - 17:28
News ID: 1474241