Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na kasa da kasa na Ahlul Bayt (AS) - ABNA – ya bayar da rahoton cewa: A safiyar yau ne sabon shugaban kasar Iran da da wakilan majalisar ta 12 suka gana da jagoran juyin juya halin Musulunci.
21 Yuli 2024 - 15:45
News ID: 1473551