Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Laraba

21 Faburairu 2024

10:40:49
1439392

Labarai Cikin Hotuna Na Jinjinar Da Shugaban Hukumar Yaɗa Labaran Iran Ga Ayyukan Kamfanin Dillancin Labarai Na ABNA

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Payman Jabilli shugaban hukumar yada labaran kasar Iran ya ziyarci rumfar kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul Baiti (AS) a yayin da yake halartar taron baje kolin yada labarai na Iran karo na 24. Shugaban hukumar yada labaran ya yaba da ayyukan wannan kafar yada labarai ta duniya a wata tattaunawa da ya yi da manajojin kamfanin dillancin labarai na ABNA.