Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (AS) - ABNA -ya habarta cewa: an gudanar da wata gagarumar tattakin muzahara a Dandali 20 a garuruwa daban-daban na kasar Yemen, ciki har da dandalin "Al-Sabain" da ke birnin Sana'a, babban birnin kasar, domin nuna goyon bayan mutanen Gaza da gwagwarmaya.
16 Faburairu 2024 - 17:57
News ID: 1438271