Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

13 Faburairu 2024

06:54:08
1437302

Rahoton Cikin Hotuna Na Maulidin Imam Husaini (AS) A Garin Bursa Na Kasar Turkiyya

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) - Abna ya habarta cewa: an gudanar da maulidin Imam Husaini (a.s.) tare da halartar gungun mabiya mazhabar shi'a a masallacin Ahlul Baiti (a.s.) birnin Bursa, birni na hudu mafi girma a Turkiyya.