Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

12 Faburairu 2024

05:45:26
1436955

Rahoto Cikin Hotuna Na Bikin bude hubbaren Sayyidina Musa Mubarqa As

Rahoto Cikin Hotuna Na Bikin bude hubbaren Sayyidina Musa Mubarqa As


Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya bayar da rahoton cewa: an gudanar da bikin kaddamar da haramin Imam Musa Al-Mubarqa (a.s) dan Imam Jawad (a.s), a yammacin ranar Lahadi 12 ga watan Fabrairu, a daidai lokacin da ake gudanar da bukukuwan murnar zagayowar ranar 45 ga nasarar juyin juya halin Musulunci na Iran tare da gabatar da jawabi daga Ayatullah Sheikh Jawad Fadil Lankarani, memba a majalisar malamai makarantar hauza Qum kuma shugaban cibiyar shari'a ta Imamain Adhar (AS).

Hoto: Hadi Cheharghani