Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: A daidai lokacin da ake cika shekaru 45 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci na Iran
An gudanar da gagarumin muzahara a ranar 22 ga watan Bahman a birnin Alishahr da ke lardin Busheshr Iran tare da halartar ɗinbin Jama'ar lardin da jami'an lardin
(Majalisar yada koyarwar Musulunci ta Al'ishahr)