Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (AS) – ABNA- ya habarta cewa: A bias zagayowar lokacin shahadar Imam Musa bin Jafar (A.S) masoya Ahlul Baiti (A.S) sun yi tururuwa zuwa haraminsa domin nuna juyayinsu da makokinsu.
5 Faburairu 2024 - 10:55
News ID: 1435382