Makon Hadin Kan Musulunci mako guda ne ds ke tsakanin ranar 12 ga Rabi'ul Awwal (a wajen Ahlus Sunna) da ranar Rabi'ul Awwal 17 ( a Riwayar Shi'a). Imam Khumaini ya sanyawa wannan lokaci a matsayin "Makon Hadin Kai tsakanin Shi'a da Sunna" a watan Nuwamban 1981. Ayatullah Khamene'i ne ya bayar da ra'ayin sanya sunan wannan mako kamar yadda yake a sama a karon farko a shekara ta 1978. A wasu kasashe. ana gudanar da wasu shirye-shirye domin kawo hadin kai tsakanin mazhabobin musuluncu biyu.

1 Oktoba 2023 - 12:39