Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya kawo maku jerin rahotanni kan yadda aka gudanar da taron kan "Matsalolin Musulunci: Imani, Kimiyya, Fasaha, da makomar Afirka" an gudanar da shi ne a Cibiyar Musulunci ta Jafari da ke Nairobi Kenya. musulmi mabiya mazhabar Ahlul-Baiti daga kasashe kamar Tanzania, Habasha, Kenya, Uganda, Malawi, Kongo, Kinshasa da Burundi ne suka halarta bako shine Ayatullah Reza Ramezani, babban shugaban majalisar Ahlul-Baiti (AS) ta duniya
1 Oktoba 2023 - 11:59
News ID: 1397071