Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

1 Oktoba 2023

07:34:03
1397032

Rahoto Cikin Hotuna Na Taron Muzaharar Murnar Maulidin Annabi (S) A Srinagar Na Kashmir, Indiya

Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya kawo maku rahoto cikin Hotuna na Bikin Maulidin Manzon Allah (SAW) a Srinagar Kashmir, Indiya 29 ga Satumba, 2023. Mir Shams al-Din al-Iraqi ya fito ne daga zuriyar Imam Musa al-Kazim (A). Mir Shmas al-Din ya yada addinin Islama na mazhabar Shi'a a yankin Kashmir, sakamakon haka wasu 'yan kasar Kashmir suka shiga wannan addini. An binne Mir Shams al-Din a wani khanqah da ke Jadibal kusa da Srinagar, babban birnin Kashmir na Indiya.