Kamar yadda Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Baiti (A.S) ABNA ya ruwaito tare da halartar dimbin mabiya Shi'a da Musulman Najeriya, an gudanar da Maulidin Manzon Allah (saww) a garin Toro da ke jihar Bauchin Najeriya.
1 Oktoba 2023 - 07:08
News ID: 1397028