Kamar Yadda rahoton Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Baiti (A.S) na kasa da kasa - ABNA - ya fitar an gudanar da Taro mai taken "Matsalar Musulmi: Imani, Kimiyya, Fasaha da kuma makomar Afirka" wanda aka gudanar da shi a birnin Nairobi, babban birnin kasar Kenya, tare da halartar Ayatullah Reza Ramezani, babban sakataren Majalisar Ahlul-Bait (AS) ta duniya.
1 Oktoba 2023 - 06:54
News ID: 1397024