Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Asabar

30 Satumba 2023

14:10:36
1396807

Rahoto Cikin Hotuna Na Ganawar Sufy "Domadius" Daga Cocin Coptic Orthodox Ta Masar Tare Da Ayatullah Jawadi Amuli

Kamar yadda Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Baiti (a.s) -ABNA-ya kawo maku rahoton cewa: Babban Rahibi "Domadius the Monk", na Cocin Coptic Orthodox na Masar ya gana da Ayatullah Amuli inda ya kai masa ziyara a gidansa da ke birnin Kum.