Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

24 Satumba 2023

10:08:12
1395477

Rahoto Cikin Hotuna NA Yin Hidimawa Maziyarta Haramin Imam Askarain (a.s.)

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) - ABNA - ya kawo maku rahotan yadda ake tarba da hidimtawa masu ziyara a lokacin tunawa da shahadar Imam Hasan Askari (a.s.) inda akeeadubban masu jaje da ziyarar Haramin Imam Hasan Askariin (a.s) hidima ta bayan isowarsu birnin Samarra.