Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) - ABNA ya habarta cewa, dimbin jama'a sun halarci zagayowar shahadar Imam Hasan Askari (a.s) da kuma juyayin shahadar wannan Imam mai daraja a birnin Samirra.
24 Satumba 2023 - 09:56
News ID: 1395475