Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa,an gudanar da bikin sauya tutar kubba da sitarorin haramin Imam Rida (a.s) a birnin Mashhad mai tsarki a watan Rabi'ul Awwal saboda murnar shigowar watan da aka haifi Manzon Rahama Sawa.
19 Satumba 2023 - 09:55
News ID: 1394509