Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

10 Satumba 2023

04:37:44
1392525

Labarai Cikin Hotuna Na Ganawar Babban Shugaban Majalisar Ahlul Baiti (AS) Ta Dunita Tare Da Ayatullahil Uzmaa Madrasi.

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) - ABNA ya habarta cewa, Ayatullah Reza Ramezani, babban sakataren majalisar Ahlul-baiti (a.s) ya gana da Ayatullah Sayyid Muhammad Taqi Madrasi daya daga Marajio'in Taqlid na kasar Iraki. A wannan ganawa da ta gudana a birnin Karbala an tattauna tare da yin musayar ra'ayi kan muhimman batutuwan da suka shafi duniyar musulmi da shi'anci da kuma muhimmancin taron na Arba'in.