Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

5 Satumba 2023

19:45:04
1391515

Ayatollahi Ramazani (H) Shugaban Majma'u Ahlul baiti ya ziyarci Maukibin Ofishin Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H)

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Akan hanyarsa ta tattakin 40, Ayatollahi Ramazani (H) Shugaban Majma'u Ahlul baiti ya ziyarci Maukibin Ofishin Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) dake Amudi na 1117, hanyar Najaf zuwa Karbala.