Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

5 Satumba 2023

19:39:45
1391514

Bidiyo / Gabatar Da Zanen Kur'ani Mai Tsarki A Tsakanin Haramomi Biyu Masu Alfarma Don Nuna Goyon Bayan Littafin Allah Madaukaki.

Kamar yadda Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Baiti (A.S) ya ruwaito a wani mataki na ban mamaki, wasu Masu jerin gwano sun bayyanar da bangarori da dama na Alkur'ani a lokacin da suka shigo tsakanin Haramain biyu, inda suka nuna wani babban salon jerin kur’ani mai tsarki; Wannan wata siffa ce ta nuna goyan bayan Littafin Allah Ta’ala mai tsarki