Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

3 Satumba 2023

20:27:42
1390966

Rahoto Cikin Hotuna Na Halartar Shugaban Majalisar Ahlul Baiti (AS) Ta Duniya A Tattakin Arbaeen

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Ayatullah Reza Ramezani babban sakataren majalisar Ahlul Bayt As Ta Duniya, tare da dimbin maziyartan Arbaeen sun halarci tattakin domin halartar taron Arbaeenal Husain (hanyar Najaf-Karbala). ).