Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, a jiya Alhamis, 9 ga Al-Muharram (Ranar Tasu'a), Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), ya amshi bakuncin yan'uwa maza da mata masu hidima ga Imam Hussain (SA) (Khuddamul Hussain), a gidansa dake Abuja. Muharram1445 Szakzakyoffice Ashura2023 LabbaikaYaaHussain 27/07/2023
28 Yuli 2023 - 07:15
News ID: 1382852