Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Laraba

7 Yuni 2023

11:23:34
1371634

Jerin Taruka Da Ake Cigaba Da Gabatar Dasu Tunawa Da Shekaru 34 Da Wafatin Imam Khumain Qs

Rahoto Cikin Hotuna Na Gudanar Da Taron "Tunanin Imam Khumaini (RA) Da Shahidai" A Birnin Rondo Na Kasar Pakistan

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, a karkashin inuwar majalisar hadin kan musulmi ta Pakistan, an gudanar da taron "Tunanin Imam Khumaini da Shahidai" a gundumar Rondo-Baltistan tare da halartar dimbin malamai da tarin mutane.