Jerin Taruka Da Ake Cigaba Da Gabatar Dasu Tunawa Da Shekaru 34 Da Wafatin Imam Khumain Qs
Rahoto Cikin Hotuna Na / Taro Zagayowar Ranar Wafatin Imam Khumaini Tare Da Halartar Shugaban Kasar Iran
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, a yammacin ranar Juma'a ne (13 ga watan Khurdad shekara ta 1402) aka gudanar da taron tunawa da ranar wafatin Imam Khumaini (RA) karo na 34 tare da halartar Hujjatul-Islam Walmuslimeen, Dr. Sayyid Ibrahim Raisi, shugaban kasa da tawagar masu Ziyara a hubbaren Imam Khumaini (RA).
5 Yuni 2023 - 03:20
News ID: 1371183