Madogara : ابنا
Lahadi
21 Mayu 2023
20:02:54
1367626
Rahoto Cikin Hotuna Na Taron Murnar Haihuwar Sayyida Fatimah Ma'asumah (AS) A Kano, Nigeria

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (AS) - ABNA ya habarta cewa, tare da halartar 'yan Shi'ar Najeriya, an gudanar da gagarumin bikin maulidin Sayyidah Fatima Ma'asumah (AS) a cibiyar "Kofar Waika" da ke cikin birnin Kano.