Tarukan Al'ummar Musulmi Don Tunawa Da Shahadar Imam Sadik As
Rahoto Cikin Hotuna Na Zaman Makokin Shahadar Imam Jafar Sadik (AS) A Birnin Qum
Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti - ABNA ya bayar da rahoton cewa, an gudanar da zaman makokin shahadar Imam Jafar Sadik (a) tare da halartar ma'abota son Iyalan Ma'aiki tsarkaka As, a cikin babban masallaci a birnin Kum. Hoto: Hadi Cheharghani
16 Mayu 2023 - 05:55
News ID: 1366064