Tarukan Al'ummar Musulmi Dom Tunawa Da Shahadar Imam Sadik As
Rahoto Cikin Hotuna Na Tattakin Daliban Makarantar Hauza Isfahan A Lokacin Shahadar Imam Sadik (a.s.)
Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) - Abna ya habarta cewa, a yayin zagayowar ranar shahadar Imam Jafar Sadiq (a.s) ayarin daliban makarantar hauza na Isfahan sun gudunar da tattaki a birnin Chaharbagh na Isfahan.
16 Mayu 2023 - 05:29
News ID: 1366061