Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

14 Mayu 2023

10:14:24
1365612

Rahoto Cikin Hotuna Na Gudanar Da Tattaki A Birnin London Domin Nuna Goyan Baya Ga Al'ummar Palasdinu

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Masu fafutuka masu goyon bayan Falasdinu a birnin Landan sun yi kira da a kawo karshen hare-haren bama-bamai da gwamnatin sahyoniyawan ke yi a Gaza tare da yin Allah wadai da bikin cika shekaru 75 da mamayar Isra'ila a kan Falasdinu Akwai karin hotuna anan kamfanin dillancin labarai na Abna.