Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

14 Mayu 2023

10:06:50
1365610

Rahoto Cikin Hotuna / Harin Bam A Beit Lahia Da Mayakan Yahudawan Sahyoniya Suka Yi

Kamfanin dillancin labaran Ahl al-Bait (AS) - ABNA ya habarta cewa, a ranar Asabar din nan jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra'ila sun yi ruwan bama-bamai a wani gida da ke birnin Beit Lahiya da ke arewacin zirin Gaza, wanda ya ruguje gaba daya, sannan akalla mutane 25 suka rasa gidajensu tare da lalata wata makabarta bayan mummunan harin da aka kai ta sama. Ga karin hotuna anan kamfanin dillancin labarai na Abna