dimbin samari mabiya Harkar Musulunci a babban birnin tarayyar Najeriya "Abuja" sun gudanar da jerin gwano na lumana, wanda wannan Zanga-zangar ta samu halatar 'yan uwa mata inda suka bukaci a saki fasfo din Jagoran Harkar Sheikh "Ibrahim Zakzaky" da mai dakinsa da gwamnatin tarayya ke tsare da shi, saboda manufofin siyasa, an shafe shekaru ana gudanar da zanga-zangar lumana a garuruwan Najeriya domin neman hakan, saboda barin Sheikh Zakzaky zuwa duba lafiyarsa da karbar magani a wajen kasar.

13 Mayu 2023 - 17:04