Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

18 Afirilu 2023

07:40:17
1359025

Rahoto Cikin Hotuna Na /Raba Kayan Buda Baki Ga Mabukata A Zanjibar, Tanzania

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (AS) - ABNA ya kawo rahoton cewa, bisa kokarin da himmar wasu masu hannu da shuni, sun shirya abinci ga mabukata a garin Zanzibar na kasar Tanzania a cikin watan Ramadan.