Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

20 Maris 2023

13:10:32
1353133

Rahoto Cikin Hotuna Na / Taron Majalisar Koli Ta Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya A Iraki

A cewar wakilin kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti As -Abna - daga birnin Bagadaza, an gudanar da taro karo na 192 na majalisar koli ta majalisar duniya ta Ahlul Baiti (AS) a kasar Iraki. A wannan taro, mataimaka da manyan manajojin majalisar sun gabatar da takaitaccen rahoton ayyukansu.