Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo Ahl-Bait (AS) -ABNA- ya habarta cewa, a wajen bukin cika shekaru uku da shahadar masoyin zukata shahid Laftanar Janar Hajj Qasem Soleimani da Shahidi Abu Mahdi Al-Muhandis, da kuma tunawa da shahidan da suke kare haramomi wanda mabiya shi'a daga jihar Kano ta Najeriya suka gabatar wanda taron ya samu halartar Kungiyar malaman Tijjaniyya da kuma masana kimiyya da al'adu na jihar Kano.
9 Janairu 2023 - 08:44
News ID: 1337055