Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

29 Satumba 2022

17:22:51
1309027

Rahoto Cikin Hotuna /Tattakin Arbaeen Din Imam Husaini As Daga Najaf Zuwa Karbala

Kamfanin dillancin labaran Ahlulbaiti (a.s.) - ABNA - ya ruwaito ce cewa, dimbin mabiya da masoya Aba Abdullahil Husain (a.s.) da Abal Fazl Abbas (a.s.) da shahidan Karbala a Arbaeen sun yi tattaki daga Najaf zuwa Karbala.