Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA -ya kawo maku labarin ce mabiya Shi'a na kasar Iraki sun gudanar da jerin gwano a yayin tattakin Arba'in domin nuna goyon bayansu ga al'ummar Yemen da ake zalunta, inda a cikin su ake baje kolin laifukan gwamnatin Saudiyya da tayi Har ila yau, a wannan jerin gwanon ana tattara kayan agajin jama'a domin kare al'ummar Yemen. Hoto: Sajjad Zahiri
22 Satumba 2022 - 06:51
News ID: 1307148