Kamfanin dillancin labaran Ahlulbaiti (a.s.) ABNA Ya habarta cewa, dimbin masoya Aba Abdullah al-Hussein (a.s.) da Aba al-Fazl al-Abbas (a.s.) da shahidan Karbala a Arbaeen Hussaini suke yin tattaki daga Najaf zuwa Karbala.
20 Satumba 2022 - 10:44
News ID: 1306550