Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) - ABNA- ya nakalto cewa: birnin Karbala a wadannan kwanaki ana ganin dimbin masoyan Aba Abdullah al-Hussein (a.s.) da kuma dan uwansa mai aminci Sayyidina Aba Fazl al-Abbas (a.s.) , wadanda masu ziyara suka isa wannan gari bayan wasu kwanaki suna tafiya, suna nuna sadaukarwarsu ga iyalan Ahlul-baiti (AS) da juyayin cikar ranar shahadar Imam Hussain (AS) da sahabbansa muminai. Hoto: Hadi Cheharghani

20 Satumba 2022 - 10:30