Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) - ABNA - ya nakalto maku Rahoton yadda birnin Karbala a wadannan kwanaki daya cika da dimbin masoyan Aba Abdullah al-Hussein (a.s.) da kuma dan uwansa mai aminci Sayyidina Aba Fazl al-Abbas (a.s.) , Maziyarta wadanda suka isa wannan birni bayan wasu kwanaki suna tafiya, suna nuna sadaukarwarsu ga iyalan Ahlul-baiti (AS) da juyayin cikar ranar Arbaeen da shahadar Imam Hussain (AS) da sahabbansa muminai. Hoto: Hadi Cheharghani

19 Satumba 2022 - 19:03