Rahoto Cikin Hotuna / Na Isowar Maziyartan Arbaeen Din Imam Husaini Daga Kan Iyakar Mehran Zuwa Iran
Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (A.S) ya nakalto daga ABNA - Maziyartan na komowa Iran daga kan iyakar Mehran bayan halartar Arbaeen na Husaini As a Karbala Madaukakiya.
19 Satumba 2022 - 18:47
News ID: 1306426