Rahoto Cikin Hotuna / Na Tattakin Shahidan Makarantae Hauzar Najaf A Yakoki Da Kungiyoyin Takfiriyya
Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti As - ABNA - ya habarta cewa, an gudanar da jerin gwanon Tattakin shahidan makarantar hauza na Najaf da sukai shahada a yakoki da kungiyoyin takfiriyya a kan hanyar Najaf-Karbala. Hoto: Sajjad Zahiri
19 Satumba 2022 - 18:34
News ID: 1306424