A cewar rahoton wakilin Ahlul Baiti (AS) - ABNA - an shirya baje kolin Utba Askarieh akan hanyar Najaf zuwa Karbala. A cikin wannan baje kolin, an bayyana wasu sassa na wurin ibadar da aka lalata sakamakon fashewar data faru a shekarar 2016 ga jama'a. Hoto: Sajjad Zahiri
19 Satumba 2022 - 18:21
News ID: 1306422