Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (A.S) – ABNA - ya habarta cewa cewa, an gudanar da wani taron tattaunawa na kasa da kasa a birnin Karbala a karkashin kungiyar Arbaeen International Foundation.
18 Satumba 2022 - 19:31
News ID: 1306261