Kamfanin dillancin labaran Ahl al-Bait (A.S) ABNA ya nakalto maku cewa, tawagar masu Tabligi daga makarantar hauza da suka je Najaf Ashraf a lokacin Arbaeen din Hussaini, sun halarci Wadi al-Salam da kuma kabarin Ayatollah Sayyid Ali Qazi Tabatabai.
16 Satumba 2022 - 16:03
News ID: 1305935