Madogara : ابنا
Jummaʼa
16 Satumba 2022
15:51:22
1305934
Rahoto Cikin Hotuna / Na Masu Tabligin Arbaeen A Kabarin Shahidi Rais Ali Delvari
Kamfanin dillancin labaran Ahl al-Bait (A.S) ABNA ya nakalto cewa, wasu gungun masu Tabligi na makarantar hauza da suka je Najaf Ashraf a lokacin Arbaeen Hussaini, sun halarci Wadi al-Salam, sun kuma bayar da labarin a kabarin shahidi Rais Ali Delwari.