Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) - ABNA - ya habarta cewa, a daidai lokacin da Arba'in Husaini ya ke gudana, an samu ambaliya ta mabiya Sayyadush Shuhada (a.s) zuwa Karbala madaukakiya Shi ma Ayatullah Reza Ramezani, babban sakataren majalisar Ahlul-Baiti (AS) ya shiga jerin gwanon Arbain a safiyar jiya Laraba 23 ga Shahrivar 1401 (17 Safar 1444).
16 Satumba 2022 - 15:41
News ID: 1305933