Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (A.S) – ABNA - ya habarta cewa, Maziyarta da masoyan Aba Abdullah al-Hussein (A.S) na zuwa Karbala daga hanyar Mehran domin halartar taron Arbaeen. Akwai cunkoson ababen hawa a tashar iyakar Mehran, amma tana cikin yin sauki kuma tare da matakan da aka dauka, babu matsala wajen fita da shiga iyakar. Mai daukar hoto: Hadi Cheharghani

15 Satumba 2022 - 10:18