Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (AS) – ABNA - ya habarta cewa, a jajibirin Arbaeen na Imam Husaini, masoya masu makokin Husaini sun isa birnin Najaf, bayan sun ziyarci hubbaren Sayyidina Ali (AS) sun tafi Karbala. Mai daukar hoto: Hadi Cheharghani
15 Satumba 2022 - 10:07
News ID: 1305802